An rufe makarantar Sa’adu Zungur da ke Bauchi saboda fitsarar dalibai
an samu rahoton aukuwar auren wasa tsakanin wasu daliban makarantar guda biyu.
an samu rahoton aukuwar auren wasa tsakanin wasu daliban makarantar guda biyu.
Muhammadu Buhari zai dawo kasa Najeriya gobe daga kasar Ingila.
Ta bada da motar ne a garin Abuja ranar Laraba.
Na gaji da amsa tambayoyi da ga abokanaina a lokacin da nake karami a kauyen mu.
Yau Barcelona ta lallasa Sporting da ci 6 da 1.
Tuface ya ce yayi hakanne saboda halin da ya ga mazauna sansanin 'yan gudun hijira din suke ciki.
Jami'an tsaron za suyi amfani da jiragen sama.