Kafa ‘Yan Sandan Jihohi wani muhimmin Mataki ne na Tinubu wajen magance rashin tsaro – Sanata Barau
“Jami’an da aka ɗauka daga yankunansu sun fi sanin mutane, yanayin wurin da ma masu aikata laifuka. Hakan zai taimaka...
“Jami’an da aka ɗauka daga yankunansu sun fi sanin mutane, yanayin wurin da ma masu aikata laifuka. Hakan zai taimaka...
Wannan babbar nasara ta cancanci duk wani ɗan Nijeriya ya yi farin ciki da ita, domin tana nuna cewa hukumomin...
Mai magana da yawun sojojin ya ce an kama mutane da dama a jihar Oyo da wasu sassan ƙasar nan,...
Bayanan kasuwanni na baya-bayan nan sun nuna cewa NGX ta samu gagarumin ci gaba, inda ta zarce kasuwanni da dama...
Ya jaddada cewa faɗakarwa za ta taka muhimmiyar rawa wajen tafiyar da duk wani yanayin gaggawa da ya shafi lafiyar...
Manufar ƙudurin dai shi ne samar da cikakken tsarin doka da zai ba da damar sake fasalin tsarin ilimin sakandare...
Duk da wannan ƙoƙari, Umar ya ce,kusan rabin gonakin da ke yankin sun bar gonakinsu saboda yawan hare-haren da ake...
Masu aikin jaridar da ke cikin shirin 'Gani Ya Kori Ji' sun bayyana aikin a matsayin wani muhimmin ginshiƙi na...
Domin tantance yadda aikin ke gudana, wata tawaga ta musamman da ta ƙunshi 'yan jarida daga kafafen yaɗa labarai daban-daban...
Hukumar ta ce lauyanta ya sanar da ita cewa El-Rufa’i ya ƙi amincewa da zuwa kotun a lokacin da jami’anta...