Bayani kan cika sallah ga mai Kasaru, Tare da Imam Bello Mai-iyali
Amma duk da haka sallar sa tayi, kuma Allah zai karba. Allah shi ne mafi sani.
Amma duk da haka sallar sa tayi, kuma Allah zai karba. Allah shi ne mafi sani.
Sani dai kadai Allah yana jinkan bayin sa ne masu jinkai
Duk duniya babu wanda ya fika son cigaban ka.
Mahaifiyata ta rasu ana bin ta bashin azumin wata guda, sai Annabi yace: Ki biya mata.
Amma gaskiya abunda ya shafi siyasa basa amfani da iliminmu wajen neman makomar rayuwarsu.
Da fatar Allah yasa mudace ya ganar damu gaskiya.
Akwai sauran rina a kaba.
Ibn Abbas ya ruwaito cewa, Annabi (SAW) ya ce.
Kenan bawa zai jajirce don yawaita ayyukan alhairi don ribatan wannan kwanaki goma.
Hujjah akan wannan shine ingantaccen Hadisin uwar Muminai Ummu Salmah (RA)