Yadda Boko Haram suka kone rugar Fulani bayan sun kashe makiyaya 69, sun kwashi shanu sama da 1000
Mala Buni ya ce da idon say ya gani, kuma ya kirga gawarwaki 69 ta mazaje da kuma kananan yara.