Gwamnatin Kebbi ta naɗa sabon Sarkin Zuru
A cewar kwamishinan, an zaɓi sabon sarkin ne bayan ya samu rinjayen ƙuri’un masu zaben sarki na Masarautar Zuru.
A cewar kwamishinan, an zaɓi sabon sarkin ne bayan ya samu rinjayen ƙuri’un masu zaben sarki na Masarautar Zuru.
Ya zama babban soja mai kula da jihar Bauchi a 1984-1985. Ya riƙe babban muƙami a rundunar sojin ƙasa ta ...
Sai dai kuma haƙar su Aliero ba ta cimma ruwa ba, domin jami'an tsaro sun tarwatsa gungun magoya bayan su, ...
Sadiq ya ce gwamnati za ta raba filaye 7,000 a Birnin Kebbi 1,500 a Argungu, Yauri da Zuru sannan 535 ...
Cikin wadanda aka fi zabga wa kudade akwai wata mata mai suna Zainab Bala, wadda aka kamfato naira milyan 255.35
" Ma’aikatan mu sun dade suna fakon wadannan mutane sannan a cikin kwanaki biyu kachal muka sami nasaran