KATSINA: ‘Yan bindiga sun kashe dan jarida, sun yi garkuwa da mutane bayan sun kwace hanyar Jibia zuwa Zurmi
Jihar Katsina na daya daga cikin jihohin da 'yan bindiga ke cin karen su babu babbaka a Arewa maso Yamma.