Sai an kara daukar sojojin 100,000 za a iya murkushe Boko Haram -Zulum
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Barno, ya ce kafin a ga bayan Boko Haram sai an kara daukar akalla matasa ...
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Barno, ya ce kafin a ga bayan Boko Haram sai an kara daukar akalla matasa ...
Mayafiyan sun yada Zango ne a Auno, kilomita 24 kusa da shingen tsaron sojoji kafin shiga Maiduguri.
Mayafiyan sun yada Zango ne a Auno, kilomita 24 kusa da shingen tsaron sojoji kafin shiga Maiduguri.
'Yan ta'addar Boko Haram sun kai mummunan hari a kan matafiyan da sojoji suka hana shiga cikin Maiduguri.
Amma kuma abin mamaki sai ya iske wata malama ita kadai tilo da na zaune tana jiran dalibai.
Sai Zulum ya ce idan aka rika gina musu gidaje, hakan zai sa su rika tashi daga sansanoni.
Jakana na kilomita 45 daga hanyar shiga Maiduguri daga Kano da Damaturu, Mainok kuwa kilomita kusan 65.
Ba za a ci gaba da lamuntar irin wannan abu ba.” Haka Zulum ya rika nanatawa da karfin murya.
Gwamnatin jihar Barno ta bada kwangilar gida babban gadar da babu irin ta a yankin Arewacin Najeriya.
Jaridar ta tantance gwamnoni biyar na Arewa da ta ware ta ce masu karatu su fitar da gwanin su.