Yadda gwamnatin Barno ta kamfaci kuɗin ‘Baitil Malin’ jihar ta siya ragunan karya ga talakawa
Kakakin gwamnatin jihar Gusau, ya shaida wa wakilin mu cewa gwamna Babagana Zulum bai san da wannan harkalla ba.
Kakakin gwamnatin jihar Gusau, ya shaida wa wakilin mu cewa gwamna Babagana Zulum bai san da wannan harkalla ba.
Jajari ya yi alƙawarin inganta tsaro da bunƙasa tattalin arzikin Jihar Barno idan ya yi nasara ya zama gwamna.
Gwamnan jihar Barno Babagana Zulum ya bayyana cewa ba ya neman wani dan takarar shugaban Kasa ya nada shi mataimakin ...
Zulum ya bayyana haka a Abuja a ranar Alhamis, lokacin da ya bayyana gaban Tawagar Jami'an Yaɗa Labaran Shugaban Ƙasa.
Buhari ya yabi Zulum sannan ya yi kira ga gwamnoni su yi koyi da shi wajen samar wa mutanen jihar ...
Wakilbe ya ce bayan haka gwamnati ta samar da kekuna 300 domin rabawa daliban da za su rika zuwa karatu ...
Wadda ta kuɓutar a ranar Asabar mai suna Hassana Adamu, ta miƙa kan ta ga Sojojin Najeriya a garin Gwoza ...
Mun garzaya har ofishin hukumar raya birane nanjihar Barno BOGIS inda muka gano cewa ashe abin ba kamar yadda ake ...
Ya ce gwamnatin sa ta gyara kuma ta gina makarantu da cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko a duk fadin ...
Gwamnan jihar Barno Babagana Zulum ya kori kwamishinan kiwon lafiyar jihar Salisu Kwaya-Bura ranar Talata.