A ci gaba da ajiye Maryam Sanda a Kurkuku – Kotu byAisha Yusufu November 25, 2017 Kotu tayi watsi da kiran da lauyan Maryam yayi na aba ta Beli.