REAL MADRID: Dodo ya zama dodorido
Barcelona ta ci Madrid 3:0, sannan kuma bayan kwana uku ta kima ta yi mata daya mai ban haushi.

Zidane ya ce ba shi ne zai koyar da kungiyar a kakar wasa mai zuwa ba.