Shin da gaske ne ‘yan fashi sun tirke wasu ma’aikatan gidan man sannan suka yi awa uku suna sayar da mai a gidan man kamar yadda aka yi ta yadawa – Binciken DUBAWA
Zargin cewa wasu ‘yan fashi da makami sun daure ma’aikatan gidan mai sun sayar da mai na tsawon sa’o’i uku ...