Tinubu ya tsige shugaban Hukumar Alhazai ta Kasa, Zikirullah, ya nada Arabi sabon shugaba
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya tsige shugaban hukumar Alhazai ta kasa, ya nada Jalal Ahmad Arabi sabon shugaban Hukumar.
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya tsige shugaban hukumar Alhazai ta kasa, ya nada Jalal Ahmad Arabi sabon shugaban Hukumar.
Sama da Alhazai 52,000 suka yi kwanakin Mina, rabe a jikin rumfuna a wajen Allah-Ta'ala sannan kuma ba a bsu ...
Wannan hukunci da Saudiyya ta kafa, ya shafe sanarwar farko wadda ƙasar ta gindaya sharuɗɗan da maniyyaci daga ƙasashen waje ...
Shugaban Hukumar NAHCON, Zikirullah Kunle Hassan, ya bayyana cewa HSS shiri ne da za a gudanar yadda tsarin zai kasance ...