Ummi Zeezee ta saki sabon waka
Masoya sun fantsama shafinta inda suka rika yi mata barka da da wannan kokari da kuma fatan alkhairi.

Ni na nature bane kuma ba Ina yi don in burge kowa bane.