BAYA TA HAIHU: Majalisar Dattawa ta ƙara yi wa Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe wata Kwaskwarima
A yanzu an amince kowace jam'iyya ta zaɓi gwanayen ta bisa tsarin 'yar tinƙe, ƙato-bayan-ƙato ko zaɓen game-gari.