Sarki Ahmed Bamalli na Zazzau ya dakatar da hakimai hudu
Mai Martaba Sarkin Zazzau Ahmed Bamalli ya dakatar da hakimai huɗu na Masarautar Zazzau daga muƙamansu saboda karya dokar masarautar.
Mai Martaba Sarkin Zazzau Ahmed Bamalli ya dakatar da hakimai huɗu na Masarautar Zazzau daga muƙamansu saboda karya dokar masarautar.
Ya ce tunda aka kammala aikin titin mota da na jirgin ƙasa daga Legas zuwa Ibadan, lamarin zirga-zirga ya bunƙasa ...
A ce wai a wannan kasa ta mu akwai manya-manya hukumomin tsaron kasa da wuraren da ake horas da manya ...
Idan ba a manta ba wannan kujera ce sarki Ahmadu yake bisa kai har zuwa lokacin da gwannan Nasir El-Rufai ...
An gudanar da jana'izan su bayan sallar Juma'a a babban masallacin juma'a dake Zariya.
Haka zalika an shiga an fasa kotun da ake shari’ar, bayan Alkali ya ki kai karar zuwa inda Lauyan gwamnati ...
Nadin Sarkin Zazau Ahmed Bamalli a Zaria. An ba shi Sandar Mulki yau Litinin, 9 Ga Nuwamba, 2020.
A bangaren Sarakunan Gargajiya, akwai Sarakunan Gwandu, Zazzau, Hadeja, Bauchi da Etsu Nupe daga Jihar Neja.
Mannir wanda dan tsohon sarkin Zazzau ne, Ja'afaru Dan Isyaku ya yi wa sabon sarki fatan Alkhairi da rokon Allah ...
Mutane sun yi cincirindo a fadar suna zuwan isowar sabon sarki.