ZAZZABIN LASSA: Mutane 9 sun rasu a jihar Ondo
Sama da mutane 30 suka kamu da cutar.
Sama da mutane 30 suka kamu da cutar.
Gwamnati za ta ware kudade domin haka.
Cutara ya tada hankalin mutanen kasar nan.
Da zaran mutum ya kamu da zazzabi a tuntubi likita domin tabbatar da cutar da mutum ke dauke da shi.
Za a ci gaba da wayar wa mutane kai.
Hanyoyin samun kariya daga kamuwa da cutar.
cutar zazzabin Lassa ta sake bullowa a jihar.
Bayan haka ya yi kira ga mutane da su kula da tsaftace muhallinsu da kuma, wanke hannayensu musamman kafin da ...