BUDE WURAREN IBADA A ABUJA: Dokoki 27 da masallatai da Coci za su kiyaye – Ministan Abuja
Duk wanda ya zo masallaci ko coci sai ya tsaftace hannayen sa kafin ya shiga.
Duk wanda ya zo masallaci ko coci sai ya tsaftace hannayen sa kafin ya shiga.
Ya kara da cewa hukumar sa na horas da mutane kan yadda za su rika kiyayewa daga kamuwa da cutar.
Da misalin karfe 3 na dare Allah yayi masa cikawa a asibiti a Kano.
Har yanzu ba a samo maganin warkar da cutar coronavirus ba. Ana nan ana ci gaba da yin bincike gama ...
Hukumar hana yaduwar cututtuka (NCDC) ta bayyana cewa mutane 188 sun mutu a sanadiyyar kamuwa da zazzabin lassa a Najeriya.
NAFDAC ta bayyana cewa an shigo da su daga kasar Chana ne kuma maganin duk ba masu kyau bane. Ya ...
Trump ya ce wannan an yi amfani da maganin a kasar Chana, kuma ma dai idan har bai yi aiki ...
Sannan idan cutar ya dade a jikin mutum yakan shafi kwakwalwa inda daga nan sai mutuwa.
Ihekweazu ya ce a yanzu haka kwayoyin cutar Coronavirus ya fara kareda kasashen duniya inda ya zama dole a bude ...
Tabas ma’aikatan kiwon lafiya na daga cikin mutanen da suka fi saurin kamuwa da cutar saboda mua'amula da suke yi ...