ZAZZABI: A Kaduna mun fi amfani da maganin gargajiya
Mutanen Kaduna sun ce saboda rashin samun magani na kwarai ne ya sa mutane ke yin amfani da maganin gargajiya.
Mutanen Kaduna sun ce saboda rashin samun magani na kwarai ne ya sa mutane ke yin amfani da maganin gargajiya.
Kungiyar kasashen turai EU ta hana amfani da wannan magunguanan ne domin illar da ya ke yi wa kodar mutane ...