Matsin rayuwa, ba da tazarar iyali, al’adu na daga matsalolin da ke hana uwaye shayar da jarirai nono Zalla
Rashida Waziri ta ce a wannan haihuwan ta kasa shayar da dan ta nono zalla na wata shida saboda rashin ...
Rashida Waziri ta ce a wannan haihuwan ta kasa shayar da dan ta nono zalla na wata shida saboda rashin ...
Abdulhameed ya yi kira ga gwamnati da ta kawo musu dauki na gaggawa na abinci, sana'o'i da gina hanyar ruwa.
Kakakin majalisar Wakilai, wanda ɗan asalin yankin Sabon Gari ne, umarci hukumar bada agajin gaggawa ta Kasa NEMA,
Onyema Nwachukwu, ya kara da cewa rundunar ta aika da tawagarta zuwa ga iyayen Ismail domin yi musu ta'aziiya.
Wani mazaunin garin Zariya dake Jihar Kaduna Shuaibu Gidanmanu da yake da matsalar rashin gani
Mai Unguwar Dankali Malam Sunusi Yusuf ya ce maharan sun afka Unguwar da misalin karfe 11:30 na daren Juma’a.
Wata mata mai suna Nana Ado ta taimaka wa jami’an tsaro wajen kama mutumin da ya yi garkuwa da ‘yarta ...
Wasu da suka zanta da wannan karida sun ce ginin ya rufta a kan masallata ne a lokacin sallar la'asar.
Wani mazaunin kauyen Tanimu Haske ya ce ga dukan alamu maharan sun zo musamman domin su kashe Ardo da ‘ya’yan ...
Haka kuma bandir daga n naira 500, naira dubd saba'in, sai kuma bandir din naira 1000, naira dubu ɗari da ...