BIDIYO: Yadda muka ji bayan an yi mana rigakafin Korona
Na dan ji zazzabi da kasala bayan an yi min rigakafin Korona. sai dai kuma bayan awa 24 sai na ...
Na dan ji zazzabi da kasala bayan an yi min rigakafin Korona. sai dai kuma bayan awa 24 sai na ...
Mohammed wanda farfesa ne yana aiki a sashen koyar da ayyukan noma a jami’ar Tafawa Balewa dake jihar Bauchi.
Domin tabbatar da tsaro Zango ya ce Jami'ar ta tattaunawa da malamai, masu ruwa da tsaki da sauran mutane kan ...
Rundunar 'Yan sandan jihar Kaduna ta sanar cewa an yi garkuwa da mataimakin shugaban jam'iyyar APC na Kaduna Shu’aibu Idris-Lauge ...
Daliban sun fito babban titin dake zagaye da makarantar dauke da kwalaye sannan suka garkame kofofin shiga.
Abin dai yayi muni da an tabbatar cewa maharan sun arce da mutane akalla 100 a wannan hari.
Za a dauki malamin ne wani jirgin sama da aka yi shata daga Najeriya zuwa Indiya.
Arewa maso Gabas da ya hada da Gombe, Adamawa, Bauchi, Yobe da Barno, akwai jami’a 2 kacal.
Isah ya ce yin haka karantarwar shugaban su ne wato ibrahim El-Zakzaky.
Za a yi atisayin horas da daliban makarantar sojoji dake Zariya