ZARGIN NUNA BAMBANCIN ADDINI A GWAMNATIN LEGAS: Malamai sun ƙi yarda a naɗa Kwamishinoni 31 Kiristoci, 8 Musulmai
Rikici ya na ƙara kunno kai tsakanin Kungiyar Malaman Addinin Musulunci ta Jihar Legas da kuma Gwamnatin Babajide Sanwo-Olu.