DAMBEN MAJALISA: Majalisar dokokin Kaduna ta dakatar da tsohon mataimakin kakakin majalisar da wasu mambobi
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta dakatar da wasu mambobin ta guda uku na tsawon watanni 9.