Yadda Ƴan bindiga suka kashe mutum 8 a kauyukan Zangon Kataf, jihar Kaduna
Akalla mutum 8 ne ‘yan bindiga suka kashe a Wani harin da suka kai a karamar hukumar Zangon Kataf jihar ...
Akalla mutum 8 ne ‘yan bindiga suka kashe a Wani harin da suka kai a karamar hukumar Zangon Kataf jihar ...
Gwamnatin Kaduna ta kira wannan taro ne domin tattauna hanyoyin da za su taimaka wajen samar da zaman lafiya a ...
Sannan kuma har ila yau 'yan bindiga sun kashe wani faston cocin 'Evangelical Church Winning All (ECWA)' Reverend Silas Ali
Aruwan ya ce jami'an tsaro sun ceto wasu matafiya da ƴan bindiga suka sace amma kuma kafin su nausa da ...
Sai dai kuma bayan haka mazauna kauyen Dooh, suma sun kai harin ramuwar gayya, inda suka kashe wasu makiyaya 3, ...
Aruwan ya ce yanzu haka ana ci gaba da tuhumar wadannan samari, kafin a gurfanar da su.
Wannan hare-hare abin tashin hankali ne matuka. Muna kira ga mutane da su daina daukan hukunci a hannun su.
Kwamishinan 'yan sandan Kaduna Mohammed Ajile bai ce komai ba game da harin ko da PREMIUM TIMES ta nemi ya ...
An saka dokar hana walwala a karamar hukmar Zango Kataf na awoyi 24