Sojojin sun ceto mutum biyar da aka yi garkuwa da su da kwato makamai a jihar Kaduna
Zhakom ya ce dakarun sun kama mutum 3 masu garkuwa da mutane a mabuyar maharan da suka hada da Abubakar ...
Zhakom ya ce dakarun sun kama mutum 3 masu garkuwa da mutane a mabuyar maharan da suka hada da Abubakar ...
Dakarun rundunar sojin Najeriya dake aiki a karkashin ‘Operation Safe Haven’ kuma aka sansu da sunan ‘Hakorin Damisa’ sun kama ...
Wannan harin ya auku ne kwanaki biyar biyar bayan ‘yan bindiga sun kashe wata mata kuma suka yi garkuwa da ...
Akalla mutum 8 ne ‘yan bindiga suka kashe a Wani harin da suka kai a karamar hukumar Zangon Kataf jihar ...
Gwamnatin Kaduna ta kira wannan taro ne domin tattauna hanyoyin da za su taimaka wajen samar da zaman lafiya a ...
Sannan kuma har ila yau 'yan bindiga sun kashe wani faston cocin 'Evangelical Church Winning All (ECWA)' Reverend Silas Ali
Aruwan ya ce jami'an tsaro sun ceto wasu matafiya da ƴan bindiga suka sace amma kuma kafin su nausa da ...
Sai dai kuma bayan haka mazauna kauyen Dooh, suma sun kai harin ramuwar gayya, inda suka kashe wasu makiyaya 3, ...
Aruwan ya ce yanzu haka ana ci gaba da tuhumar wadannan samari, kafin a gurfanar da su.
Wannan hare-hare abin tashin hankali ne matuka. Muna kira ga mutane da su daina daukan hukunci a hannun su.