ZANGA-ZANGAR KIRISTOCI: APC ta maida wa CAN martani
Cikin makonnin nan biyu da wuce, rahotanni sun nuna cewa an kashe daidaikun Kiristoci a jihohin Adamawa, Barno da Kaduna.
Cikin makonnin nan biyu da wuce, rahotanni sun nuna cewa an kashe daidaikun Kiristoci a jihohin Adamawa, Barno da Kaduna.
APC ta yi kiran cewa ya kamata shugabannin addinai su rika kai zuciya nesa
Adamu ya ce wannan zanga-zanga ya haramta.
Ibrahim Musa ya ce gwamantin jihar Sokoto ta bi sahun sauran jihohin arewa don hana su gudanar da zanga-zanga.