ZANGA-ZANGAR TSADAR RAYUWA: Yadda Ƙungiyar Ƙwadago ta tsayar da harkoki cak a Ado Ekiti
Ya ce ba su da wasu shawarwari na kwarai, in banda ingiza mai kantu ruwa da su ke yi wa ...
Ya ce ba su da wasu shawarwari na kwarai, in banda ingiza mai kantu ruwa da su ke yi wa ...
Zargi: Wani mai amfani da shafin tiwita ya wallafa wani hoto yana zargin ‘yan Kenya sun marawa al’ummar Najeriya a ...
Sun bayyana wannan sanarwa ce bayan sun shafe mako daya su na garkame da kotunan Najeriya, sun hana a gudanar ...
Adamu ya yi wannan hargadi a ranar Alhamis a Ibadan, babban birnin Jihar Oyo.
Bai kamata ace an yi amfani da harsasan gaske ba, na roba ake amfani da su wajen yarwatsa masu zanga-zanga.
Ina baiwa matasan Arewa shawara da su janye jikinsu daga zanga-zangar karya.
Dama kuma tun a ranar Amurka ta rufe karamin ofishin jakadancin ta na da ke Lagos.
Fitaccen malamin addinin musulunci, mazaunin garin Kaduna, ya yi karin bayani kan yadda ake kudanar da zanga-zanga a shari'an ce.
Hakan yasa da a lama dai wasu da dama za su yi kwanan titi ne.
Kafin su kutsa cikin shafin bayanan Rundunar 'Yan Sanda, sai da su ka yi sanarwar nuna goyon bayan zanga-zangar neman ...