Yadda aka bankaɗo ƙulle-ƙullen da wasu gungun marasa kishi suka yi domin tada fitina lokacin zanga-zanga – SSS
Afunanya ya ƙara da cewa jami'an tsaro sun yi namijin ƙoƙari wajen dawo da zaman lafiya ta hanyar daƙile tarzoma ...
Afunanya ya ƙara da cewa jami'an tsaro sun yi namijin ƙoƙari wajen dawo da zaman lafiya ta hanyar daƙile tarzoma ...
"Saboda haka mun yi amanna cewa zanga-zangar lumana na bisa tsari na dimokraɗiyya, kamar yadda dokar Najeriya ta jaddada.
Musa ya ƙara da cewa lallai rundunar soji za ta hukunta duk wanda aka kama yana daga Tutar kasar Rasha ...
A Kano an shirya irin ta, bisa jagorancin ɗaya daga cikin jami'in gwamnatin tarayya, inda suka taru a ƙofar Gidan ...
Amsar da ministan ya bayar kan tambayar ko menene matakin damuwa a yanzu a cikin gwamnati cewa wannan zanga-zangar
Ta yi murabus bayan rayukan mutum sama da 300 sun salwanta yayin zanga-zanga.
Cikin waɗanda suka ji wa ciwo har da wakilin PREMIUM TIMES, Yakubu Mohammed, wanda aka buga da gindin bindiga a ...
"Ko da yake an sha yi muku alƙawurra a baya da ba a cika maku ba, ina so ku sani ...
Gwamnatina tana aiki tukuru don ingantawa da fadada hanyoyin samun ayyuka da sana'o'i ga matasan Najeriya a duk inda suke.
Ya bayar da wannan tabbaci a lokacin da ya ke jawabi a taron manema labarai, a ranar Laraba, a Abuja.