Mata sun yi zanga-zanga a dalilin sace musu ‘ya’ya da akeyi a jihar Kano byPremium Times February 17, 2017 0 Matan sun fito daga unguwanin Hotoro, Kawo, Kawon Mallam da Kawon Maigari ne.