Bikin Ranar ‘Yanci: Dalilin da ya sa Sufeto-janar ya ba da umarnin tsaurara tsaro a fadin kasa
Mai magana da yawun rundunar, Olumuyiwa Adejobi, ne ya bayyana haka a cikin wani jawabi da ya fitar a ranar ...
Mai magana da yawun rundunar, Olumuyiwa Adejobi, ne ya bayyana haka a cikin wani jawabi da ya fitar a ranar ...
Gwamnatin Najeriya ta ƙwace Dala miliyan 37 daga asusun 'yan Kirifton da ake zargi da ɗaukar nauyin zanga-zanga.
Jihohin da kiraye-kirayen a yi juyin mulki ya fi tayar da cida da hazo sun haɗa da Kano, Kaduna, Katsina, ...
Ai za ka kusanci dandazon mutane ne masu zanga-zangar lumana, ba masu ɗauke da duwatsu da sauran muggan makamai ba.
Haka kuma gwamnatin ta ce ta kafa masu idanun bibiyar duk wani taku da suka yi, baya ga kulle asusun ...
"Saboda haka kama waɗanda suka yi tarzoma ba kama masu zanga-zanga ba ne. Zanga-zanga daban, masu tayar da tarzoma kuma ...
Afunanya ya ƙara da cewa jami'an tsaro sun yi namijin ƙoƙari wajen dawo da zaman lafiya ta hanyar daƙile tarzoma ...
"Saboda haka mun yi amanna cewa zanga-zangar lumana na bisa tsari na dimokraɗiyya, kamar yadda dokar Najeriya ta jaddada.
Musa ya ƙara da cewa lallai rundunar soji za ta hukunta duk wanda aka kama yana daga Tutar kasar Rasha ...
A Kano an shirya irin ta, bisa jagorancin ɗaya daga cikin jami'in gwamnatin tarayya, inda suka taru a ƙofar Gidan ...