Gwamnatin jihar Zamfara za ta dauki ma’aikatan ungozoma 56
Sakataren hukumar kula da aiyukkan asibitoci na jihar Zamfara Muhammad Adamu ne ya sanar da hak
Sakataren hukumar kula da aiyukkan asibitoci na jihar Zamfara Muhammad Adamu ne ya sanar da hak
Kakakin kungiyar kwallon kafan yace abin ya basu tsoro domin suna gudun motsa jiki ne kawai sai ya yanke jiki ...
" Abdulaziz Yari baya gina wata Hotel a Legas sannan kuma ba shi da wata masaniya akan wadannan batu."
Gwamna Abdulaziz Yari ya sanar da hakan a bukin taron ranar zagayowar ma'aikatan da aka yi a jihar.
adadin yawan alluran da kasa Najeriya ta samu ya kai 500,000
“Idan zunubi ne ke kawo cutar Sankarau da dukkan mu ‘yan siyasa mun kamu da cutar.
“ Idan baka da maganin rigakafi ka ce baka da ci, sai kaje ka nemo wa mutanen jihar ka kawai.” ...
Gwamnan jihar Zamfara, AbdulAziz Yari yayi kira da a guje ma yi wa Allah laifi
A tsakanin watan Nuwamba zuwa Afrilu mutane da dama sun rasa rayukansu a dalilin yaduwar cutar.
Jihar zamfara ce ta ke da yawan wadanda suka rasu a dalilin cutar