ƳAN BINDIGAR ZAMFARA DAGA 2011 ZUWA 2019: Sun yi garkuwa da mutum 3,672, an biya fansar naira biliyan 3
Haka kuma rahoton ya tabbatar cewa fiye da mutum 190,340 ne su ka rasa muhallin su sanadiyyar hare-haren 'yan bindiga.
Haka kuma rahoton ya tabbatar cewa fiye da mutum 190,340 ne su ka rasa muhallin su sanadiyyar hare-haren 'yan bindiga.
Bayan wannan fitina da ya addbi mutanen jihar, Jihar na fama da tabarbarewar kiwon lafiya da ilimi matuka.
Wannan abu da yake faruwa a Birnin Gwari, ya zama abin tashin hankali matuka. domain kuwa babu dare babu rana.