WAEC: Kungiyoyin Makarantu Masu Zaman kansu da na Iyayen Dalibai sun kushe matsayar gwamnati kan dakatar da jarabawar
Shima shugaban kungiyar Iyayen dalibai na Najeriya,Haruna Danjuma ya soki wannan matsayar na gwamnati.