Hukumar Sojojin Sama ta kafa kwamitin binciken zargin kisan wadanda ba ’yan bindiga ba
Kwamitin wanda ke karkashin jagorancin Vice Marshal Idi Lubo, ya isa Jihar Zamfara tun a jiya Juma’a.
Kwamitin wanda ke karkashin jagorancin Vice Marshal Idi Lubo, ya isa Jihar Zamfara tun a jiya Juma’a.
Maharan har su 20 sun far wa wannan gidan kwallo ne sanye da kayan sojoji da na 'yan sanda.