Zakkar Dukiya, Zakkar Fidda Kai Da Sallar Idi A Musulunci, Daga Imam Murtadha Gusau
Tsarkake zukatan mutune daga cutar rowa, da nuna masu sharrin ta, da kuma sharrin makwadanci.
Tsarkake zukatan mutune daga cutar rowa, da nuna masu sharrin ta, da kuma sharrin makwadanci.
Ana fitar da Zakkar Fidda Kai ne kafin Sallar Idi, tsarki ne ga mai azumi kuma abinci ne ga talaka, ...
Hukumar raba zakka na jihar Sokoto ta bada tallafin Naira miliyan 7.4 don gajiyayyu a jihar
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Ya roki wadanda su ka karbi tallafin zakkar da su yi amfani da kudaden ta hanyar da ta dace musu.