RUFE KAN IYAKOKI: Laifin kasashen da ke makautaka da Najeriya ne -Minista
Tabbas rufe kan iyakoki zai shafi tattalin arzikin wadancan kasashe ma su makwautaka da mu.
Tabbas rufe kan iyakoki zai shafi tattalin arzikin wadancan kasashe ma su makwautaka da mu.
Zainab ta ce amma ba yanzu za a fara aiki da sabon tsarin biyan harajin ba tukunna
Zainab ta sha bulala 80 saboda shan Wiwi a bainar jama'a
Wannan jawabi ya fito ne daga bakin Ministar Harkokin Kudade, Zainab Ahmed.
Nasir ya dage shari’ar zuwa ranan 23 ga watan Yuli domin kawar da aka ciza ta samu lafiya tukunna.
Tun a zaben fidda-gwani dai Yusuf Tugger ya yi zargin cewa an tafka magudi domin shi ne ya yi nasara ...
An samu jakar ne a filin jirgi bayan sun sauka kasar Saudiyya da niyyar Umrah.
Zainab daliba ce a Jami’ar Maitama Sule University da ke Kano. Ta tafi Saudiyya ne tare da ’yar uwar ta.
An gudanar da taron ne a Birnin Washington DC na Amurka.
Zainab ta yi wannan jawabi ne a gaban Kwamitin Majalisar Tarayya na Kasafin Kudade.