Gwamna Obaseki makaryaci ne, Gwamnatin Tarayya ba ta buga naira biliyan 60 ta yi watanda ba –Ministar Kudi
Harkokin Kudade, Kasafi fa Tsare-tsare Zainab Ahmed ce ta karyata Gwamna Obaseki, a lokacin da ta ke wa manema labarai ...
Harkokin Kudade, Kasafi fa Tsare-tsare Zainab Ahmed ce ta karyata Gwamna Obaseki, a lokacin da ta ke wa manema labarai ...
Zainab ta ce kasashen duniya na ci gaba da dandana kuncin da su ka fada, wanda barkewar cutar korona ya ...
FIRS ta ce za ta yi sassaucin ne domin tausaya masu kan gagarimar asarar da su ka yi sanadiyyar kona ...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa babu wani shiri da ake yi domin kara harajin-jiki-magayi, wato VAT.
Ya ce ya kamata a had a hannu da gwamnati domin ganin an saukake wa jama'a halin kuncin da suke ...
Ministar Harkokin Kudade Zainab Ahmed ta ce Najeriya za ta iya jure tsawon watanni uku a cikin mawuyacin halin da ...
Zainab ta ce idan Majalisa ta amince, to za a ciwo basussukan ne har aji bakwai daga wasu bankuna da ...
Babbar Kotun Abuja, FCT ce ta yanke mata hukuncin kisa, ba Babbar Kotun Tarayya ba, kamar yadda wasu suke ta ...
Kabiru ya na da satifiket na difloma a Hausa, Fulfulde daga Babban Kwalejin Ilmi Mai Zurfi ta Tarayya, FCE Kano.
Mutiu Sonola surfafi matar sa Zainab Shotayo da dukan tsiya ne har sai da ta mutu.