Jihohi 36 sun karɓi Naira tiriliyan 6.5 cikin shekaru bakwai – Zainab, Ministar Kuɗi
Shugaban Ƙasa bai yi wa jihohi ƙauro ba wajen ba su dukkan haƙƙoƙin su na kuɗaɗe da kuma tallafin da ...
Shugaban Ƙasa bai yi wa jihohi ƙauro ba wajen ba su dukkan haƙƙoƙin su na kuɗaɗe da kuma tallafin da ...
Shi kansa bankin duniya ya shawarci Najeriya ta bi a hankali wajen sabon tsarin
Ministar Harkokin Kuɗaɗe Zainab Ahmed ta bayyana cewa babu wata mafita sai Najeriya ta ciwo bashi sannan ta ke iya ...
Zainab ta bayyana haka ranar Alhamis a gaban Kwamitin Majalisar Tarayya mai binciken yadda ake kashe kuɗaɗen tallafin fetur.
Gwamnatin Tarayya ta ɗora laifi da alhakin tsadar fetur da ake fama da ƙarin kuɗin lita kan manyan dillalan mai.
A ranar Laraba dai Minista Zainab ta ce wutsilniyar da kasuwar ɗanyen mai ke yi a duniya ce ta tankwafe ...
A wannan watan ne Adama ta haihu inda ita Zainab ta bata kyautar kwalban manja daya da naira 200 domin ...
Ministar Harkokin Kuɗaɗe Zainab Ahmed ce ta bayyana haka, a lokacin da kai ziyarar gani da ido na yadda aikin ...
A dalilin haka gwamnati ta wancakalar da waccan shawarar, ba za ta cire tallafin maia a watan Yuli ba kamar ...
Ƙungiyar Kwadago ta Ƙasa (NLC) ta ce ba za ta taɓa bari gwamnatin tarayya ta ƙara kuɗin fetur ba, kamar ...