SHARI’UN ZABE: Bulkachuwa ta hana alkalan shari’un zabe tafiya hutu
Akwai kotuna 77 da aka kafa domin sauraren kararrakin da suka shafi zaben 2019.
Akwai kotuna 77 da aka kafa domin sauraren kararrakin da suka shafi zaben 2019.
Ta yi wannan gargadin a wurin da ta ke kaddamar da fara zaman kotun a ranar Labarar da ta gabata ...