DAMBEN MAJALISA: Majalisar dokokin Kaduna ta dakatar da tsohon mataimakin kakakin majalisar da wasu mambobi
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta dakatar da wasu mambobin ta guda uku na tsawon watanni 9.
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta dakatar da wasu mambobin ta guda uku na tsawon watanni 9.
Majalisar ta amince da rage kasafin daga naira biliyan 259.25 zuwa naira biliyan 223.6.
Yan majalisar sun kalubalanci salon mulkin mataimakin shugaban majalisar da hakan yasa suka tsige shi.
Honorabul Yusuf Zailani wanda shine mataimakin shugaban majalisa ya zama sabon shugaban majalisar jihar.
Alkalin kotun Muhammed Shehu- Adamu ya yanke wannan hukunci ne bayan raba auren Hauwa'u Zailani da Yakubu da yayi.
Aminu Shagali da ke wakiltar karamar Sabon Gari wadda shine kakakin majalisar a wancan zangon aka sake zaba kakakin majalisar.