An yi jana’izar Marigayi Zailani a Rigachikum, Kaduna ranar Lahadi
Lallai mun yi rashi, a wannan gida namu, fatan mu shine Allah ya gafarta masa zunubai ya kuma jikan sa ...
Lallai mun yi rashi, a wannan gida namu, fatan mu shine Allah ya gafarta masa zunubai ya kuma jikan sa ...
Tsohon kakakin majalisar Kaduna Yusuf Zailani ya bayyana cewa majalisar Kaduna a karkashin sa ba ta amincewa wa tsohon gwamnan ...
Kwamitin majalisar za ta gayyaci duk wani jigo a gwamnatin El-Rufai da suka hada da kwamishinonin sa, tsohon kakakin majalisa, ...
Kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna ya yi nasara a zaɓen ƙaramar hukumar Igabi
Wadanda suka amfana da wannan kyauta sun fito daga nazabu 600 da ke ƙarkashin karamar hukumar Igabi, jihar Kaduna.
Sai dai kuma Sipika Zailani ya karyata hakan a wata sanarwa da ofishinsa ta fitar ranar Lahadi, yana mai cewa ...
Wannan sauyi da aka yi a majalisar ya nuna cewa lallai an samu mummunar ɓaraka a tsakanin jigajigan APC a ...
Janar Yahaya ya maye gurbin marigayi Janar Ibrahim Attahiru wanda ya rasu a hadarin jirgi ranar Juma’a a Kaduna
Har majalisar sun je amma, ko dan majalisa daya bai iya fitowa ya yi wa masu zanga-zanga jawabi ba koda ...
Gaskiya ce ba a so a rika fadi, idan kaje wasu wuraren ibadan sai kaji masu jagoran su na zuga ...