SAKE ZABE: INEC ta kammala nazarin yadda zabuka suka gudana a jihohi 11
INEC ta ce sake zabukan ya bijiro ne bayan da aka samu korafe-korafe har guda 30 bayan kammala zabukan 2019.
INEC ta ce sake zabukan ya bijiro ne bayan da aka samu korafe-korafe har guda 30 bayan kammala zabukan 2019.
Wasu daga cikin gwamnonin APC suna ganawar sirri da shugaban Kasa Muhammadu Buhari a fadar gwamnati dake Abuja.