An zabga wa fasto bulala 35, an yi masa wanka da ruwan kwata don a ya soki Shugaban Karamar Hukuma a Facebook
An yi wa faston wannan wulakanci ne bayan an zarge shi da sukar Shugaban Karamar Hukuma a Jihar Ebonyi.