Jami’an tsaro 10,000 za su sa ido a zaben Kano
Rundunar 'Yan sandan jihar Kano ta kebe jami'anta 10,000 domin kula da zaben kananan hukumomin da za a yia jihar ...
Rundunar 'Yan sandan jihar Kano ta kebe jami'anta 10,000 domin kula da zaben kananan hukumomin da za a yia jihar ...
Shugaban ya yi kira ga dukkan jam'iyyun siyasa da 'yan takarar su da su bi doka da oda.
Shugaba Muhammadu Buhari ya jaddada cewa Najeriya ta fi kowace jam’iyya muhimmanci, a kasar nan.
Matasa 'yan shekara 18 - 35 ne suka fi yawan masu kada kuri'a da kashi 51.11 bisa 100 na masu ...
Wannan abin mamakin ya faru ne a Sabon Gari dake karamar hukumar Fagge.
Yakubu ya ce taron ya tattauna abubuwa da dama da suka jibinci gudanar da ayyukan zaben 2019.
Obiano na jam'iyyar APGA ne ya lashe zaben gwamnan jihar Anambra.