Buhari za muyi a 2019 – Jam’iyyar APC, reshen jihar Filato byAshafa Murnai November 17, 2017 0 Jam’iyyar ta kafa kwamiti da zai yi nazarin kowane korafi tare da gano yadda za a magance su.