An maida zaman Kotun Karar Zaben Ekiti Zuwa Abuja byAshafa Murnai September 21, 2018 Lauyoyin bangarorin biyu su ma sun yi ikirarin cewa sun a fuskantar barazana daga abokan hamayya.