Rashin saka hannu a dokar Zabe da Buhari ya yi daidai ne – Sanata Ahmed Lawan
Ahmed Lawan da ya goyi bayan shugaban kasan ya bayyana cewa Buhari bai yi laifi ba don yaki saka hannu ...
Ahmed Lawan da ya goyi bayan shugaban kasan ya bayyana cewa Buhari bai yi laifi ba don yaki saka hannu ...
A daren Asabar ne suka gana.
Dokar INEC ta sahale wa ‘yan takara cewa sai ana saura watanni hudu zabe sannan za su fara takara.
Daga karshe dai a sami daidaituwa a tsakanin kamfanin da hukumar NPA.
Dokar Najeriya ta tanaji hukunci ga wanda duk ya ki zuwa aikin bautar kasa da gangan matsawar dai bai cika ...
" Mun amince da yadda ya ke mulkin Najeriya, kuma za mu ci gaba da mara masa baya.
Hon. Ado Doguwa daga Kano, ya tabbarar wa PREMIUM TIMES haka.
Masu ilimi sun ce da shugaba da mace da yaro da kuma mahaukaci dole sai an dinga saitasu a hanya.
Tun tafiya ba ta yi nisa ba, sai APC ta fara sagada-sagada...
Wannan kati ya karade fadin kasar nan, lungu-lungu, sako-sako, tsoho da yaro, kowa ya tallafa wa wannan tafiya.