GANGAMIN PDP: An Gyara ne, Ko An Sake Dagulawa
Ko ya za ta kasance idan an zo zaben fidda-gwanin 'yan takarar shugaban kasa da kuma na gwamnoni da sanatoci?
Ko ya za ta kasance idan an zo zaben fidda-gwanin 'yan takarar shugaban kasa da kuma na gwamnoni da sanatoci?
Sauran yan takaran Raymon Dokpesi da Uche Secoundus duk sun fito daga yankin Kudu Maso Kudu ne.
Hakan ya kai ga yawan cibiyoyin sabunta rajistar sun kai 672
Jam'iyyar APGA ce ta samu kuri'u mafi yawa.
'yan bautar Kasa basu zo wuraren zabe da wuri ba.
A wasu wuraren, masu kada kuri’a sun rika damka katin zaben su ga wadanda ke raba musu kudi.
Ga yadda sakamakon suke kaya wa
“Ina farin cikin cewa dukkan tabargazar da aka yi lokacin Jonathan, ba na kan aiki na ne.
Sama da mutane 11,000 ne suka nemi aikin wucin gadi a hukumar.
Akalla mutane sama da 600 ne suka fadi ra’ayinsu kan wannan shiri na gwamnati.