Majalisar Dattawa ta dakatar da wani Sanata don ya goyi bayan Buhari
Omo-Agege na wakiltar Delta ta Kudu.
Omo-Agege na wakiltar Delta ta Kudu.
Farfesa Mahmood Yakubu ne da kan sa ya bayyana haka.
Hakan zai tabbata ne kawai muddin aka kasa gudanar da cikakken taron gangamin jam’iyya.
Ya yi bayanin aniyar ta sa ce ta sake tsayawa takara kafin ya karanta bayanin sa.
Haba ace gwamna sai dai yayi ta raba kwangila ga matan sa da Iyalan sa.
Zaben su kamar sake yin nitso ne a cikin wahala.
Duk inda muka tafi a fadin duniya ana nuna mu kamar marasa gaskiya.
Kungiyar ta kuma kaddamar da shafin ta na intanet.
Ya yi namijin kokarin cire kurwar maitar da wasu dibgaggun ‘yan jam’iyya suka dasa domin son ran su kawai.