ZAƁEN 2023: Banda ruwan-ido, zaɓen-tumun-dare, mu tsaida ɗan takarar da duk zai iya yi wa APC dukan-kabarin-kishiya – Nasihar Gwamna Wike ga na Oyo
Wike ya kai ziyarar ce a Fadar Gwamnatin Jihar Oyo tare da rakiyar tsohon Gwamna Clestine Omehia da wasu 'yan ...