ZAƁEN SHUGABANNIN GUNDUMAR FCT: INEC ta tura Manyan Kwamishinoni 3 wajen zaɓen ƙananan hukumomin Abuja
Shugaban ya ce hukumar tasa ta ɗauki ma'aikatan wucin-gadi isassu kuma ta horas da su domin zaɓen.
Shugaban ya ce hukumar tasa ta ɗauki ma'aikatan wucin-gadi isassu kuma ta horas da su domin zaɓen.
Hukumar ta bayyana haka ne a cikin rahoton mako-mako da ta ke bayarwa na kwata ta 3 mako na 4 ...
Yanzu kenan majalisun biyu sun amince kowace jam'iyya ta bi hanyoyin guda uku wajen fidda 'yan takarar ta daga zaɓen ...
Ya ce INEC ta yanke shawarar haɗe zaɓen Mazaɓar Jiha ta Ekiti ta Gabas 1 da na zaɓen gwamnan Jihar ...
Shugaban na NYSC ya kuma yaba da irin matakan tsaron da ya ga an ɗauka a mazaɓu da rumfunan da ...
Ƴan jam'iyyar PDP sun zaɓi Mohammed Kadade Suleiman shugaban matasa na jam'iyyar na kasa a taron gangami da ta gudanar ...
A cewar sa, wannan zaɓe zai ƙaryata duk wani tunani da wasu ke yi na cewa wai INEC ta na ...
Sun kuwa haɗa da Shugaban Kwamitin, Sanata Abdullahi Yahaya, Kabiru Gaya, Ajibola Basiru, Ɗanjuma Goje da kuma Sani Musa.
Gwamna El-Rufai ne gwamna na farko da ya fara amfani da na'urar yin zabe mai amfani da ƙwaƙwalwa wanda abinda ...
Gwamnonin da aka zaɓa ƙarƙashin tutar jam'iyyar PDP, sun nemi a koma tsarin aika saƙonnin sakamakon zaɓe ta yanar gizo.